Jump to content

Boum Alexis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Boum Alexis an haife shi a ranar 1 ga watan ogusta a shekara ta 1939, a yankin Bomco, ta kasar Cameroon.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

University of Poitiers, France (Licence Droit). Institut des Hautes Etudes OutreMer (IHEOM). Paris (Diplôme de THEOM), yayi director of State Companies, yayi director External Economic Relations and Internaticnal Agreements a dhekara ta 1969 zuwa 1970 director of Ooamerce a shekara ta 1970 zuwa 1971, yayi secretary-general, Ministry of Finance a shekara ta 1974 zuwa 1976, Na farkon counsellor. Cameroonian Embassy, Addis Ababa a shekarar 1980.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)