Brahim Who?

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Brahim Who?
Asali
Characteristics

Brahim Who? ( إبراهيم ياش, Brahim yach? ), fim ne na wasan kwaikwayo da aka shirya shi a shekarar 1982 na Morocco wanda Nabyl Lahlou ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1][2][3][4][5] An nuna shi a bukukuwan fina-finai na ƙasa da ƙasa da dama, ciki har da bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Berlin.[6]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin yana ba da labarin wani Brahim Boumalfi, wanda ya yi ritaya, wanda bayan ya yi aiki na tsawon shekaru hamsin a kamfani ɗaya, bai samu fensho sama da shekaru biyu ba.[5][7]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-15.
  2. "Films | Africultures : Brahim qui ? (Brahim Yach ?)". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  3. International Film Guide (in Turanci). Tantivy Press. 1985. ISBN 978-0-900730-24-5.
  4. Lamalif (in Faransanci). Loghlam Presse. 1982.
  5. 5.0 5.1 Les cinémas d'Afrique: dictionnaire (in Faransanci). KARTHALA Editions. 2000-01-01. ISBN 978-2-84586-060-5.
  6. "Brahim yach? | Brahim Who? | Brahim was?". www.berlinale.de (in Turanci). Retrieved 2021-11-15.
  7. Ilboudo, Patrick G. (1988). Le FESPACO, 1969-1989: les cinéastes africains et leurs œuvres (in Faransanci). Editions La Mante.