Brajbhasha
Appearance
| Brajbhasha | |
|---|---|
'Yan asalin magana | 44,000 |
| |
|
Devanagari (en) | |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-2 |
bra |
| ISO 639-3 |
bra |
| Glottolog |
braj1242[1] |
Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 1,556,000 suke magana da yaren a kasar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Brajbhasha". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.