Bruno Sávio
Appearance
Bruno Sávio da Silva (an haife shi 1 ga watan Agusta 1994), shine wanda aka fi sani da Bruno Sávio, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al Ahly ta Masar.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.