Jump to content

Bubaro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Bubaro Wani nau’i ne na kayan kida mai kama da karin kunama wanda ake motsa shi da yatsu yana bada sauti.[1]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria].