Jump to content

Buberuka highlands

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Buberuka Highlands ɗaya ne cikin wurare guda 12 masu girma na gona a arewacin gabashin Rwanda kuma yana da wuri mai girma da ke da [1] [2] Da ke kusa da iyaka da Uganda, duwatsu sun ƙunshi wasu ɓangarorin ƙasashen Byumba da Ruhengeri da ke kudun kakuta. [3] [2] [4]

Dutsen yana da girma fiye da kwadrat guda ɗari shidda 600. Tsawonsa yana tsakanin mita 1,800 zuwa 2,400. [1] Dutsen suna da tsawon tsawon [2] Ruwan sama da aka rubuta a wurin bincike a nan yana da tsawon milimita 1,400 koma fiye da haka [2]

Abubuwam da sukafi amfani da su

[gyara sashe | gyara masomin]

dankali (Solanum tuberosum) ita ce abinci mai muhimmanci da kuma amfani da kuɗi bayan ayaba wacce akafi sani da (banan), sauran abubuwan da suke amfai dashi ya hada da su masara, dankali, An gwada ƙanƙara da alkama a hanyar gwaji da Seasbani sesban (Sesbania), An ƙara da lima da manure a matsayin ƙarin abinci don girma.

South East Consortium for International Development; Rwanda (1987). Ruhengeri and its resources: an environmental profile of the Ruhengeri Prefecture, Rwanda. Government of Rwanda. Retrieved 25 April 2013.
Ginkel, Maarten van; Tanner, Douglas Gordon (1988). The Fifth Regional Wheat Workshop: For Eastern, Central, and Southern Africa and the Indian Ocean : Antsirabe, Madagascar, October 5-10, 1987. CIMMYT. pp. 202–. ISBN 978-968-6127-03-4. Retrieved 25 April 2013.
Tanner, Douglas G.; Canadian International Development Agency; United Nations Development Programme (1993). Developing sustainable wheat production systems: Eighth Regional Wheat Workshop for Eastern, Central and Southern Africa, Kampala, Uganda, June 7-10, 1993. CIMMYT. p. 38. ISBN 978-92-9053-277-4. Retrieved 21 April 2013.
Maarten van Ginkel; Douglas Gordon Tanner (1988). The Fifth Regional Wheat Workshop: For Eastern, Central, and Southern Africa and the Indian Ocean : Antsirabe, Madagascar, October 5-10, 1987. CIMMYT. pp. 202–. ISBN 978-968-6127-03-4. Retrieved 25 April 2013.
South East Consortium for International Development (1987). Ruhengeri and its resources: an environmental profile of the Ruhengeri Prefecture, Rwanda. Government of Rwanda. p. 31. Retrieved 21 April 2013.
Kang, B.T.; Adedigba, Y.A.; Osiname, O.A.; Akinnifesi, F.K. (1998). Yvonne Olatunbosun (ed.). Alley farming: an annotated bibliography. International Institute of Tropical Agriculture. pp. 66–. ISBN 978-978-131-118-5. Retrieved 21 April 2013