Bugaba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Birnin bugaba

Birne ne dake a kasar Panama wacce ke yankin Latin Amurka, A inda Kuma birnin yake da akalla mutune 82,930 a kidayar shekarar dubu biyu da goma (2010).