Jump to content

Burgami

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
jaka

Burgami wannan kalmar na nufin jaka wanda ake haɗawa daga fatan akuya wanda mafi akasari masu maganin gargajiya suke amfani dashi wajen bada magani. Ana kiransu burgamai idan sunada yawa.[1]

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.