Burgazada
Appearance
| Burgazada | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 1.7 km |
| Fadi | 1.6 km |
| Yawan fili | 1.5 km² |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 40°52′46″N 29°03′42″E / 40.8794°N 29.0617°E |
| Bangare na |
Princes' Islands (en) |
| Kasa | Turkiyya |
| Territory |
Princes' Islands (en) |
| Flanked by |
Sea of Marmara (en) |
| Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Anatolian Side (en) |
| Hydrography (en) | |
'Burgaz ko Burgaz Adası (Burgaz don takaice), Tsibiri ne na ukku mafi girma daga cikin Tsibirin Princes a cikin Tekun Marmara, kusa da birnin Istanbul, a kasar Turkiyya. A hukumance unguwa ce a cikin garin Adalar, Lardin Istanbul, Turkiyya . [1] yanada Yawan jama'arda ya kai 1,655 (2022).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Mahalle Archived 2015-07-06 at the Wayback Machine, Turkey Civil Administration Departments Inventory. Retrieved 12 July 2023.
