Busan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Busan.

Busan (lafazi : /busan/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Busan tana da yawan jama'a 8,202,239 bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Busan kafin karni na biyu bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Busan Suh Byung-soo ne.