Camih Gantin
Camih Gantin | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bassar (en) , |
Sana'a | |
Sana'a | Mai gasan kyau |
Camih Epiphanie Gantin ; mace ce mai kambun kyau da ta samu kambin Miss Togo 2012 . [1]
Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]
Gantin dalibi ne na shekara na uku a fannin Tattalin Arziki & Kudi na Duniya
Miss Togo 2012[gyara sashe | gyara masomin]
Miss Epiphany, Camih Gantin ta samu kambin Miss Togo 2012 ta Handlos Quizi (Miss Togo 2011) a bugu na 18 na gasar kyau na Miss Togo wanda aka gudanar a Lome a daren Asabar 1 ga Satumba 2012.
Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Miss Togo website". Retrieved 15 January 2013.