Jump to content

Catherine Anyaegbunam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Catherine Anyaegbunam, (an haife ta a ranar 15 ga watan nuwanba shekara ta 1935) a Umuoji, jihar Anambra, Najeriya, takasance lauya ce a Najeriya.

Tana da aure da yaya Maza biyu.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Immaculate Convent School, Onitsha, a shekara ta 1939 zuwa 1946, Holy Rosary Teachers' College, Uwani, Enugu, a shekara ta 1947 zuwa 1949, Royal Albert Edward Infirmary, Wigan, England, a shekara ta 1955 zuwa 1958(State Registered Nurse a shekara ta 1958), Crumpsall Hospital, Manchester, England a shekara ta, 1959, Colchester Maternity Hospital, England a shekara ta , 1960, Nigerian Law School, Lagos a shekara ta , 1970 zuwa 1971 (Diploma in Law, a shekara ta 1971), tayi shugaban ci a Holy Rosary Convent School a shekara ta , 1950 zuwa 1955, tayi aiki na wucan gadi a Colliery Hospital, Enugu a shekara ta , 1960 zuwa 1961, tazo tayi nursing sister, Medical Centre, University of Nigeria, Nsukka a shekara ta, 1961 zuwa 1962.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)