Cecilia Payne-Gaposchkin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shapley ta shawo kan Payne ta rubuta takardar shaidar digiri na uku,don haka a cikin 1925 ta zama mutum na farko da ya sami digiri na uku a fannin ilmin taurari daga Kwalejin Radcliffe na Jami'ar Harvard.[1] [2]Taken karatun ta shine Stellar Atmospheres;Gudunmawa ga Nazari na Duban Yanayin Zazzabi a cikin Juyar da Taurari.

  1. Empty citation (help)
  2. Empty citation (help)