Jump to content

Chaïma Jouini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chaïma Jouini
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Yuli, 1996 (28 shekaru)
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Club Africain (en) Fassara-
 

Chaima Jouini (an haife ta a ranar 2 ga watan Yulin shekara ta 1996) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a kungiyar Club Africain da tawagar kasar Tunisia .

Ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta 2015.[1]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. 2015 World Championship roster