Jump to content

Chanjin yanayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

chanjin yanayi wani Abu ne dake faruwa bayan lokaci zuwa lokaci mai tsayi wanda adadinsa zai iyya kaiwa shekara 36-37 Wanda sakamakon hakan yakan kawo sauye sauye a cikin kasa dakuma duniya baki data.

Chanjin yanayi yakan sa dumamar yanayi ko rashin ruwan sama ko kuma rashi da kuma bacewa na wash kalar tsirai hakan yana faruwa duba da yawan anfani da abubuwan da sukr haifar da gurbataccen hayyaki da has Wanda sukewa sarararun samaniya banna.

Za a iyya Samar da hangar rage.chanjin yanayi ta rage ywayan anfani da man fetur da kalanzir da kuma sauransu

1-Matthews, J.B. Robin; Möller, Vincent; van Diemen, Renée; Fuglestvedt, Jan S.; Masson-Delmotte, Valérie; Méndez, Carlos; Semenov, Sergey; Reisinger, Andy (2021). "Annex VII. Glossary: IPCC – Intergovernmental Panel on Climate Change" (PDF). IPCC Sixth Assessment Report. p. 2222. Archived (PDF)from the original on 2022-06-05. Retrieved 2022-05-18.