Jump to content

Charles Esimone

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Charles Okechukwu Esimone (an haife shi a ranar 31 ga watan Disamba 1970) kuma shi farfesa ne a Najeriya na ilimin kimiyyar halittu da kuma kimiyyar magunguna wanda a halin yanzu yake aiki a matsayin mataimakin shugaban Jami'ar Nnamdi Azikiwe Awka, Najeriya . [1] Kuma shi ne farfesa na farko na ilimin kimiyyar magunguna a kudu maso gabashin kasar Najeriya.[2]

  1. meridianspy (2019-05-15). "UNIZIK Gets New Vice-Chancellor". Meridian Spy (in Turanci). Retrieved 2020-06-10.
  2. Ogbu, Emma. "PROF CHARLES ESIMONE BECOMES NEW VICE-CHANCELLOR OF NNAMDI AZIKIWE UNIVERSITY AWKA - Radio Nigeria". Radio Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2020-06-10. Retrieved 2020-06-10.