Jump to content

Charles Nwokolo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Charles Nwokolo
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 21 Satumba 1960 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Charles Nwokolo (An haifeshi ranar 21 ga watan Satumba, shekara ta 1960) ya kasance tsohon ƙwararren ɗan damben kasar Najeriya ne. A matsayinsa na mai son, ya yi gasa a gasar walterweight ta maza a gasar wasannin bazara ta 1984 . [1]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Charles Nwokolo". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 30 December 2018.

Hanyoyin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Boxing record for Charles Nwokolo from BoxRec
  • Charles Nwokolo at the International Olympic Committee