Jump to content

Chichi Letswalo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tebogo Chichi Letswalo (an haifeta ranar 14 Satumba 1981), ta kasance ƴar wasan kwaikwayo ce kuma mai gabatar da shiri a gidan talabijin na Afirka ta Kudu.[1][2] An fi saninta da rawar a cikin jerin shirye-sshiryen talabijin; Zamani, Isithembiso da Lingashoni .

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Letswalo ranar 14 ga watan Satumba 1981 a Alexandra, Gauteng, wani gari a wajen Johannesburg, Afirka ta Kudu, ita ce babba a gidan su tare da ƴan'uwa uku. Ta yi karatu a Wendywood High School. Ta halarci Akademie vir Dramakuns na tsawon shekaru biyu.

Yayin wata hira, ta ce, tana son ta zauna ita kaɗai, ba tare da miji da yara ba.[3][4]

Year Film Role Genre Ref.
1994 Generations Zandi Mbisi TV series
2006 Tshisa Bonnie Nkomo TV series
2013 Zaziwa Herself TV series
2017 Isithembiso Claudia Kunene TV series
2019 Grassroots Dipuo Lesolle TV series
2021 Lingashoni Mrs Mkhize TV series
  1. Nkosi, Joseph; MA. "Chichi Letswalo biography - The Nation" (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-28. Retrieved 2021-10-28.
  2. "Getting to know Chichi Letswalo". ZAlebs (in Turanci). Archived from the original on 28 October 2021. Retrieved 2021-10-28.
  3. "Isithembiso's Chichi Letswalo: I don't want a husband or kids". TimesLIVE (in Turanci). Retrieved 2021-10-28.
  4. "'I Don't Want A Husband Or Kids,' Says Actress Chichi Letswalo". OkMzansi (in Turanci). 2017-10-20. Retrieved 2021-10-28.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]