Chongqing

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Chongqing.

Chongqing (lafazi : /congcing/) birni ce, da ke a ƙasar Sin. Chongqing tana da yawan jama'a 18,384,000, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Chongqing a karni na huɗu kafin haifuwan annabi Issa.