Chris Akomas
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a |
Chris Akomas ɗan siyasar Najeriya ne. Kuma ya yi Mataimakin Gwamnan Jihar Abia daga shekarar 2007 zuwa 2010.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://allafrica.com/stories/201012150309.html
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2018/09/im-not-on-ikpeazus-payroll-akomas/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-18. Retrieved 2023-03-18.