Christa Stubnick

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Christa Stubnick
Rayuwa
Haihuwa Gardelegen (en) Fassara, 12 Disamba 1933
ƙasa German Democratic Republic (en) Fassara
Jamus
Harshen uwa Jamusanci
Mutuwa Borken (en) Fassara, 13 Mayu 2021
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 100 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 52 kg
Tsayi 159 cm

Christa Stubnick,( German pronunciation: [ˈKʁɪsta ˈʃtup̩ˌnɪk] an haife ta a ranar a ranar 12 ga Disamban Shekarar 1933 – 13 May 2021) [1] was a East German sprinter who competed for the United Team of Germany in the 1956 Summer Olympics[2]Ta lashe lambobin azurfa a wasannin mita 100 da 200, inda ta raba 'yan Australiya Betty Cuthbert (mai nasara) da Marlene Matthews (ta uku). Tawagar ta ta 4 × 100 m ,relay team ta kammala a matsayi na shida.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

  1. Christa Stubnick. sports-reference.com
  2. Christa Stubnick (née Seliger). trackfield.brinkster.net
  3. "Christa Stubnick". Olympedia. Retrieved 31 May 2021.