Christian Gessner
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Gera (mul) |
| ƙasa | Jamus |
| Karatu | |
| Harsuna | Jamusanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
swimmer (en) |
|
Mahalarcin
| |
Christian Gessner ( Geßner; an haife shi 16 June Shekara ta 1968) ɗan wasan ninkayan ƙasar Jamus ne mai ritaya wanda ya sami nasara samun lambobin yabo guda uku a nikayar 200m da kuma 400m a gasar ruwan kasashe turai a shekara ta 1991, da kuma zama zakaran nikayan duniya a wannan shekara ta 1991. Da shekara ta zagayo ya zamz na biyar a wannan gasar wato wasan Olympics na bazara.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Christian Geßner. sports-reference.com