Christine Afrifa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Christine Afrifa
Rayuwa
Sana'a

Christine Afrifa (née Christine Sussana Addaquay) wata Uwargidan Shugaban ƙasar Ghana ce kuma matar Akwasi Afrifa.[1][2][3] Ta yi aiki a wannan ofishi ne daga watan Afrilun shekarar 1969 lokacin da mijinta ya hau kan mukamin shugabar kasar Ghana har zuwa watan Satumbar shekarar 1969 lokacin da aka shigo da mulkin farar hula sannan Kofi Abrefa Busia ya kuma zama Firayim Minista na Ghana. Ta auri Akwasi Afrifa a shekarar 1968.[4] Bayan mutuwar mijinta a 1979, ta koma Ingila.[5] An ba da wata hanya a Accra don girmamawa.[6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ghana Year Book (in Turanci). Graphic Corporation. 1978.
  2. Online, Joy (2001-10-03). "Afrifa's widow welcomes proposed reconciliation commission". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2021-07-22.
  3. "Find out who ordered execution of my husband - Mrs Afrifa". GhanaWeb (in Turanci). 2001. Archived from the original on 2017-03-25. Retrieved 2021-07-22.
  4. Group, Taylor & Francis (1974). The International Who's Who (in Turanci). Taylor & Francis Group. ISBN 978-0-900362-72-9.
  5. "MRS AFRIFA STORMS NRC NEXT WEEK". GhanaWeb (in Turanci). 2001. Archived from the original on 2019-04-21. Retrieved 2021-07-22.
  6. "Christine Afrifa Road, Accra Metropolitan". www.cartogiraffe.com. Archived from the original on 2021-07-22. Retrieved 2021-07-22.