Christine Nzeyimana
Appearance
Christine Nzeyimana | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | mai shari'a |
Christine Nzeyimana alkaliya ce 'yar kasar Burundi.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Daga shekarar 2007 zuwa 2013 ta kasance shugabar kotun tsarin mulkin Burundi.[1]
Christine Nzeyimana ta kasance alkaliya a kotun koli ta Burundi. A shekara ta 2006 ta kasance daya daga cikin alkalai uku da suka yanke hukuncin shari'ar tsohon shugaban kasa Domitien Ndayizeye,[2] tsohon mataimakin shugaban kasa Alphonse Kadege, da kuma wasu biyar da ake zargi da "barazana tsaron jihar".[2]
Bayan fage da iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Nzeyimana bata da alaka da jam’iyya.
Ta yi aure da jami'in diflomasiyya Adolphe Nahayo.