Jump to content

Cibiyar Harkokin Tattalin Arziki da Harkokin Jama'a ta kasar Masar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cibiyar Harkokin Tattalin Arziki da Harkokin Jama'a ta kasar Masar
Bayanai
Iri ma'aikata
ecesr.org

Cibiyar Harkokin Tattalin Arziki da Harkokin Jama'a ta kasar Masar (ECESR). Kungiya ce mai zaman kanta ta shari'a da bincike wacce ke magance batutuwan 'Yancin ɗan adam na Masar da Larabci.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "About us". ecesr.org. Archived from the original on 2 April 2015. Retrieved 24 April 2015.