Cicada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cicada
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumArthropoda (en) Arthropoda
Classinsect (en) Insecta
OrderHemiptera (en) Hemiptera
superfamily (en) Fassara Cicadoidea
Westwood, 1840

Cicada shine kwaron da yafi kowane kururuwan sauti a duniya.bugu da kari,akwai wani irin kuwwa da sukeyi don kusantar ahalinsu,ta yadda suke gane Yan uwansu batare da wani yayi ma wani kutse ba.

Suna Kuma rera Waka a rukuni-rukuni don korar tsuntaye ko wasu kwari da suke farautar su da karar sautin su,suna Kuma yin wani irin sauti da ake kira "decibels"Wanda yayi kama da sautin fashewar gungumen dutse,ko injin jirgin sama Mai saukar ungulu,ko Kuma tsawa.

Akwae nau'in kwarin cicada guda 1,300 a duniya,150 daga cikinsu ana samun su a afrika da kudu (south Africa).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]