Jump to content

Cincin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cincin

Cincin, wani abu ne wanda ake yin shi da fulawa.[1]

  • Fulawa
  • Mai
  • Butter
  • Suga
  • kwai
  • Gishiri
  • Madara
  • Bakar Hoda
  • Ruwa

== Yadda Ake ==

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. https://cookpad.com/ng/recipes/10174488-cincin