Cinnaka
Appearance
Chinnaka ko Cinnaka ko Tumadugayya wani ɗan karamin kwaro ne, baki mai mugun cizo yana kamada tururuwa amma saidai be kai ta girman jiki da kai ba.
Harbi
[gyara sashe | gyara masomin]Chinnaka gwanine wurin iya harbi musamman idan ya shiga Riga ko wando, yanada kafafuwa guda shida kamar yadda sauran jinsindu suke.