Ciyawar Gamba
Appearance
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Ciyawar Gamba
[gyara sashe | gyara masomin]Ciyawa ce mai amfani kalakala duba da cewa kowace irin dabba na cin ta.
Ciyawan Gamba ta fi kowace kalan ciyawa yin zana mai tsawo ga kyau da yake ana yin zana da kalan ciyawa kamar su tcintciya. Amman zanan Gamba ya fi na tcintciya rufe gida, da wurin magewayi/ yauci saboda tsawons, haka ma yin rudu da buttani
Gamba
[gyara sashe | gyara masomin]Karan Gamba ya fi kowane kara daɗin yin alƙalami.
Ban yi zaton ana samun Gamba a kowane wuri ba idan ba a sahara ba.
Gamba
[gyara sashe | gyara masomin]Ciyawan Gamba sai a lokacin damana taka fitowa. Da zaran iska na yamma ya buga sai ta bushe. Muna yi ma wannan iska kirari da "Na yamma maganin mai tsanwa."