Jump to content

Colgong (Kahalgoan)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
  • Gari ne da yake a Birnin Bhagalpur dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 33,700.