Connor McIntyre
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 30 Nuwamba, 1960 (65 shekaru) |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
| IMDb | nm0570734 |
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 30 Nuwamba, 1960 (65 shekaru) |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
| IMDb | nm0570734 |
Connor McIntyre[1] (an haife shi a ranar 30 ga watan Nuwamba 1960) ɗan wasan kwaikwayo ne na Ingila, wanda aka fi sani da wasa da Pat Phelan a cikin wasan kwaikwayo na ITV, Coronation Street daga 2013 zuwa 2014 kuma daga 2016 zuwa 2018, amma kuma yana da manyan matsayi a cikin shirye-shiryen talabijin kamar Always and Everyone, The Jury, Buried, Murder City, Outlaws, Drop Dead Gorgeous da The Case.[2]
Rubuce-rubuce
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.entertainmentdaily.co.uk/soaps/coronation-street-connor-mcintyre-up-for-return-from-dead-phelan/
- ↑ https://www.huffingtonpost.co.uk/entry/coronation-street-pat-phelan-connor-mcintyre-exit_uk_5b12580fe4b010565aac27d7
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.