Curitiba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jardim Botanico de Curitiba.jpg
Curitiba: 25° 25' 47" S 49° 16' 19" O
Curitiba Parana Brazil.png
Brasão de Armas do Município de Curitiba.png

Curitiba (lafazi : /kuɾi'tibɐ/) birni ne, da ke a jihar Paraná, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar Paraná. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 3,400,000 (miliyan uku da dubu dari huɗu). An gina birnin Curitiba a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.

Yanar gizo[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.