Daegu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daegu
대구광역시 (ko)


Wuri
Map
 35°52′18″N 128°36′06″E / 35.8717°N 128.6017°E / 35.8717; 128.6017
Ƴantacciyar ƙasaKoriya ta Kudu
Yawan mutane
Faɗi 2,444,412 (2018)
• Yawan mutane 1,630.12 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,499.53 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Daegu Metropolitan Government (en) Fassara
Gangar majalisa Daegu municipal council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+09:00 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 KR-27
Daegu.

Daegu (lafazi : /tegu/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Daegu tana da yawan jama'a 2,501,673 bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Daegu kafin karni na biyu bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Daegu Kwon Young-jin ne.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]