Dam ɗin Albasini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dam ɗin Albasini
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraLimpopo (en) Fassara
Coordinates 23°06′26″S 30°07′31″E / 23.107325°S 30.125183°E / -23.107325; 30.125183
Map
Altitude (en) Fassara 756 m, above sea level
History and use
Suna saboda João Albasini (en) Fassara
Karatun Gine-gine
Tsawo 34 m
Yawan fili 3.498 km²
Giciye Levubu River (en) Fassara
Service entry (en) Fassara 1952

Dam ɗin Albasini, dam ne da ke wajen garin Louis Trichardt, lardin Limpopo, a Afirka ta Kudu . Dam ɗin yana da ƙarfin 25,200,000 cubic metres (890,000,000 cu ft), da fili mai faɗin 3.572 square kilometres (1.379 sq mi) . Katangar ita ce 34 metres (112 ft) babba.[1][2]

An sanya wa dam ɗin sunan João Albasini (1813-1888). [3]

Don ƙarin bayani game da kamun kifi a Dam ɗin Albasini ziyarci Albasinidam.co.za

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Sashen Harkokin Ruwa (Afirka ta Kudu)
  • Jerin madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
  • Jerin koguna a Afirka ta Kudu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Dam Safety Office". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2014-11-25.
  2. Odiyo, J.O.; Phangisa, J.I.; Makungo, R. (2012). "Rainfall–runoff modelling for estimating Latonyanda River flow contributions to Luvuvhu River downstream of Albasini Dam". Physics and Chemistry of the Earth, Parts A/B/C. 50-52: 5–13. doi:10.1016/j.pce.2012.09.007. ISSN 1474-7065.
  3. João Albasini