Dam ɗin Allemanskral
Appearance
Dam ɗin Allemanskral | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu |
Province of South Africa (en) | Free State (en) |
Coordinates | 28°17′16″S 27°08′46″E / 28.287872°S 27.146133°E |
Altitude (en) | 1,369 m, above sea level |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 38 m |
Giciye | Sand River (en) |
Service entry (en) | 1960 |
|
Dam ɗin Allemanskraal, dam ne a lardin Free State na Afirka ta Kudu, akan kogin Sand . An kafa shi a cikin shekarar 1960. Tafkin yana da babban ƙarfin 174,500 cubic metres (6,160,000 cu ft), da fili mai faɗin 26.481 square kilometres (10.224 sq mi), bangon dam ɗin yana da 38 metres (125 ft) babba.
Dam ɗin yana kewaye da shi gaba daya, kuma ya zama wani ɓangare na Reserve Game na Willem Pretorius .[1]
Duba kuma.
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu.
- Jerin koguna a Afirka ta Kudu.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Vuren, J. H. J.; Hattingh, J. (September 1978). "A seasonal study of the haematology of wild freshwater fish". Journal of Fish Biology. 13 (3): 305–313. doi:10.1111/j.1095-8649.1978.tb03438.x. ISSN 0022-1112.
- Jerin Madatsun Ruwa na Afirka ta Kudu daga Sashen Kula da Ruwa