Jump to content

Dam ɗin Olifantsnek

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dam ɗin Olifantsnek
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraNorth West (en) Fassara
Coordinates 25°47′08″S 27°15′33″E / 25.785511°S 27.259189°E / -25.785511; 27.259189
Map
Karatun Gine-gine
Tsawo 31 m
Service entry (en) Fassara 1928

Dam ɗin Olifantsnek, Dam ne mai nau'in baka da ke kan kogin Hex, kusa da Rustenburg, Arewa maso Yamma, Afirka ta Kudu . An kafa shi a shekara ta 1929.[1] Dam ɗin yana da ƙarfin 14,200,000 cubic metres (500,000,000 cu ft) da fili mai faɗin 272 hectares (670 acres), bangon ya kai 30 metres (98 ft), kuma yana da tsayin 129 metres (423 ft) .[2] Dam ɗin yana aiki ne musamman don ayyukan ban ruwa kuma haɗarinsa ya kasance a matsayi mai girma (3).

  1. "Olifantsnek Dam – history and today".
  2. "Catalogue of South African Dams". Department of Water and Sanitation. Archived from the original on 2019-08-26. Retrieved 2004-05-21.