Jump to content

Dambisa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Samfuri:Data box

Dambisa Michelle Lunda (an haife ta satamba 1989),wanda aka fi sani da Dambisa,mawakin zambiya maki ne kuma mai kiran kansa sarauniyar rawa.Itace kuma tambarin jakadan pampers zambia.An di saninta da samun wasu rigingimu a wasu wakokinta da suka sanya ta a wasashe.

 Ta kuma fito a bangon gaban ta ga EZM(exclusive zambiyan magazine) a shekarar 2014. Dambisa tayi hasashe a shekarar 2011 da wakar ta " Kadaka chain" wadda ta fita da Petersen.