Jump to content

Dammen Armeniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dammen Armeniya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraFree State (en) Fassara
Coordinates 29°21′52″S 27°07′44″E / 29.364344°S 27.128922°E / -29.364344; 27.128922
Map
Karatun Gine-gine
Tsawo 22 m
Giciye Leeu River (en) Fassara
Service entry (en) Fassara 1954
hoton Armenia a watan mayu
Dammen Armeniya

Dam ɗin Armenia, wani dam ne a cikin kogin Leeu, kusa da Hobhouse, lardin Free State, Afirka ta Kudu . An kafa shi a cikin shekarar 1954. Yana da ƙarfin 13,000 cubic metres (460,000 cu ft), da fili mai faɗin 3.933 square kilometres (1.519 sq mi), bangon yana da 22 metres (72 ft) babba.

  • Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
  • Jerin koguna a Afirka ta Kudu