Dan gauda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dan gauda abin cine na gargajiya mai dadin gaske akwai wanda akeyi da wanken soya da masara akwai kuma wanda akeyi da rogo da kuma dawa

Kayan handin dan gauda[gyara sashe | gyara masomin]

1.waken soya

2.masara

3.kuka

4.kanwa

Yanda ake hadashi[gyara sashe | gyara masomin]

da farko zaki fara da surfa masararki bayan kin surfa sai kicire dissai sai ki hada masararki da waken soyanki sai ki nukashi idan aka nukoshi sai kitan kadeshi da rariyar zagazaga sai ki jika kawanki da ruwan zafi sai kizuba kukarki kimotse kizuba ruwan kanwanki ki motse saisasaisa karki cika kuma kada yay kauri sai kisashi acikin ganye idan babu sai kisashi aleda sai ki tirarashi zaki iya cinshi da miyya zaki iya cinshi da mai da yaji