Jump to content

Dan narogo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yanda ake hada dan narogo[gyara sashe | gyara masomin]

Kayan aiki[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Garin rogo
  2. Gishiri
  3. Ruwan zafi
  4. Albasa
  5. Taitasai
  6. Attarugu

Yanda za’a hada[gyara sashe | gyara masomin]

mataki 1

In samu kayan Miya in yanyanka su kanan

mataki 2

Zan tankade garin rogo na

mataki 3

In dauko ruwa zafina

mataki 4

Sainasa gishiri cikin garin insa ruwa intokashi da tauri


mataki 5

In dauko wannan albasa da tarugu da taitasai Dana yanka in zuba cikin kwabin in murzashi sosai

mataki 6

Insa Mai yy zafi cikin tokunya in dinga dauko tafe be kwabin ina sawa cikin Mai in yasoyu in sa cikin gwagwa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]