Dandalin Mata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Feminism
Dandalin Mata

Dandalin Mata a turance kuma Feminism. Wannan kalmar na nufin taruwan mata, don yarda da kuma zaman jama'a, tattalin arziƙi, da siyasa a daidaita wannan tsarin ya zama daidai tsakanin mutane watau 50 for Men and 50 for Women. Wannan dandalin mata ya taso ne daga al'adun yammacin duniya, amma wannan tafiyar ta dai-daito ta samu bambamci ra'ayi a sauran sassa na duniya.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Brunel, Laura. "Feminism". Britannica. Open Publishing. Cite has empty unknown parameter: |1= (help)