Jump to content

Danliti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Suna ne ko Laƙabi da ake bawa duk wani ɗan da aka Haifa ranar litinin. mafi yawanci kabilar hausawa ne ke sama `ya`yan nasu sunan.