Dar Caïd Nessim Samama
Appearance
| Dar Caïd Nessim Samama | |
|---|---|
| Madinar Tunis | |
|
| |
| Wuri | |
| Ƙasa | Tunisiya |
| Governorate of Tunisia (en) | Tunis Governorate (en) |
| Babban birni | Tunis |
| History and use | |
| Suna saboda |
Nessim Samama (en) |
| Heritage | |
|
| |
Dar Caïd Nessim Samama ɗaya ne daga cikin manyan gidajen madina na Tunis.
Yanki
[gyara sashe | gyara masomin]Ginin na kallon titin El Mechnaka tare da fadar a dama, Yana kan titin El Mechnaka kusa da El Kallaline, Bab Cartagena da Hafsia.
Qaid na Yahudawa kuma ma'aji na bey na Tunis, Nessim Samama, ya gina wannan fadar a shekara ta 1860. A cikin 1881, Alliance Israélite Universelle ta canza ta zuwa makarantar 'yan mata.[1] [2]