Dauda (sultan)
Appearance
Dauda (sultan) | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Dauda (sultan)Dauda sultan Dan kano me Wanda yayi zamani daga shekarar 1421 zuwa 1438.
Tarihinsa
[gyara sashe | gyara masomin]Sarki na 15 a kano shine dauda bakon damisa a lokacin mulkinsa dagaci ya samu zuwa garin tare da dakarunsa da kuma malaman sa sai ya kawo mashi dawakai ,ganguna da kuma algaita tare da bindigogi Ya zauna a yankin bomfai, sarkin kano yazo Dan ya ganshi Bayan ya Ganshi sai ya koma gida, sarki ya fahimci cewa hakika yacika cikaken yarima ,said ya tambayi.mukarabansa INA ya kamata ya zauna daya daga cikin fadawa sunda tabbaci in kabar shi ya tafi wani wuri Tonga zai iya zama barazana garemu , Saii sarki yace to Anna INA zai zauna shida take da taro.mayaka ,sanan kuma a garin kano munada matane da yawa ,sai dai in zamu kara girman garin mu be.
manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Last, Murray (1980). "Historical Metaphors in the Kano Chronicle". History in Africa. 7: 161–178. doi:10.2307/3171660.