Daudnagar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
bakin ruwa
gurin tarihi
Masallaci
koguns

Gari ne da yake a Birnin Aurangabad dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 52,346.