Daya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Daya na daga cikin kauyikan dake jihar Potiskum,ana noma, kiwo, kasuwanci da dai sauransu. Daga Potiskum zuwa Daya ba nisa kuma ana magana ta Kare-kare ne a kauyen. Kauyen an kafa shine a 1969. Daya tanada hakimi da lamba, tana kusada garuruka kamar su: janda, yelwa, darin tango, shingen-jalam, basirka, dogo-usaku da sauransu.