Department of Computer Education

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Department of Computer Education
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na faculty (en) Fassara
Filin aiki computer science (en) Fassara

Shi wannan bangaren na Notion Computer Technology ana koyar da takaitattun darussan komputa ne a wata uku 3. Durussan sun hada da:

  1. Computer Apprecition (Ilimin gundarin komputa)
  2. Operating System (Ilimin yadda ake sarrafa Komputa)
  3. Ms Word (yadda ake Rubutu a komputa)
  4. Ms Excell (Yadda ake lissafi a komputa)
  5. Use of Internet (Yadda ake sarrafa yanan gizo).

Kwanfuta injiniyarin Saidai duk wainnan darussan ana koyer dasu ne a wata uku kacal sanna a baiyar ga wadda ya koya darajan Diploma.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]