Deserto de Viana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Deserto de Viana
geographical feature (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Cabo Verde
Wuri
Map
 16°08′N 22°52′W / 16.14°N 22.86°W / 16.14; -22.86
Deserto de Viana a arewa maso yammacin tsibirin Boa Vista

Deserto de Viana hamada ce ta rairayi a arewa maso yammacin tsibirin Boa Vista, Cape Verde. Tana can gabas daga garuruwan Rabil da Sal Rei, da yamma da Bofarreira. Hamada kanta ba yanki ne mai kariya ba, to amma yana kusa da mahalli na Boa Esperança, wanda ya haɗa da Lagoa do Rabil da Praia de Atalanta.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Protected areas in the island of Boa Vista Archived 2020-09-19 at the Wayback Machine - Municipality of Boa Vista, March 2013 (in Portuguese)