Jump to content

Dharampur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kogin dharampur


Gari ne da yake a Birnin Samastipur dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 5,291.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.