Jump to content

Diego Kochen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Diego Kochenan haife shit ne a ranar 19 ga watan maris na shekarar 2006, kwararren dan wasan kwallon kafa ne dan asalin kasar Amurka wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Barcelona B a matsayin dan wasa mai tsaron raga.

SANA'AR KASA[gyara sashe | gyara masomin]

Kochen ya wakilci kungiyar Matasa ta kasar amurka[1] sannan kuma zai iya wakiltar kasar peru ko kuma Venezuela[2]

MANAZARTA[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.worldfootball.net/player_summary/diego-kochen/
  2. https://larepublica.pe/deportes/2022/01/15/seleccion-peruana-portero-del-fc-barcelona-con-nacionalidad-peruana-fue-convocado-por-estados-unidos-diego-kochen